قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ ١
Qul a'ūdhu birabbin-nās
"Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ ١
Qul a'ūdhu birabbin-nās
"Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
مَلِكِ ٱلنَّاسِ ٢
Malikin-nās
"Mamallakin mutane."
إِلَٰهِ ٱلنَّاسِ ٣
Ilāhin-nās
"Abin bautãwar mutãne."
مِن شَرِّ ٱلۡوَسۡوَاسِ ٱلۡخَنَّاسِ ٤
Min sharril-waswāsil-khannās
"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."1
ٱلَّذِي يُوَسۡوِسُ فِي صُدُورِ ٱلنَّاسِ ٥
Alladhī yuwaswisu fī sudūrin-nās
"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
مِنَ ٱلۡجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ ٦
Minal-jinnati wan-nās
"Daga aljannu da mutane."
Lambobin bayanan ƙasa suna kai wa shafin aya, inda ake nuna bayanan mai fassara.
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Surat An-Nas tana da ayoyi 6. Ita ce sura ta 114 a cikin Alƙur'ani.
Surat An-Nas sura Makkiya ce.
Surat An-Nas tana cikin juz'i 30.
Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.