Surat Al-Falaq الفلق

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلۡفَلَقِ ١

Qul a'ūdhu birabbil-falaq

"Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

مِن شَرِّ مَا خَلَقَ ٢

Min sharri mā khalaq

"Daga sharrin abin da Ya halitta."

وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ ٣

Wamin sharri ghāsiqin idhā waqab

"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِي ٱلۡعُقَدِ ٤

Wamin sharrin-naffāthāti fil-'uqad

"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri"

وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ ٥

Wamin sharri hāsidin idhā hasad

"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Tambayoyi

Ayoyi nawa ne a Surat Al-Falaq?

Surat Al-Falaq tana da ayoyi 5. Ita ce sura ta 113 a cikin Alƙur'ani.

Shin Surat Al-Falaq Makkiya ce ko Madaniya?

Surat Al-Falaq sura Makkiya ce.

A wane juz'i Surat Al-Falaq take?

Surat Al-Falaq tana cikin juz'i 30.

Zan iya sauraron Surat Al-Falaq?

Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.