تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبٖ وَتَبَّ ١
Tabbat yadā abī lahabin watabb
Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبٖ وَتَبَّ ١
Tabbat yadā abī lahabin watabb
Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ ٢
Mā aghnā 'anhu māluhū wamā kasab
Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
سَيَصۡلَىٰ نَارٗا ذَاتَ لَهَبٖ ٣
Sayaslā nāran dhāta lahab
Zã ya shiga wuta mai hũruwa.
وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ ٤
Wamra'atuhū hammālatal-hatab
Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).1
فِي جِيدِهَا حَبۡلٞ مِّن مَّسَدِۭ ٥
Fī jīdihā hablum mim masad
A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).
Lambobin bayanan ƙasa suna kai wa shafin aya, inda ake nuna bayanan mai fassara.
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Surat Al-Masad tana da ayoyi 5. Ita ce sura ta 111 a cikin Alƙur'ani.
Surat Al-Masad sura Makkiya ce.
Surat Al-Masad tana cikin juz'i 30.
Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.