قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ ١
Qul huwallāhu ahad
"Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ ١
Qul huwallāhu ahad
"Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ ٢
Allāhus-samad
"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ ٣
Lam yalid walam yūlad
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ ٤
Walam yakul lahū kufuwan ahad
"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Surat Al-Ikhlas tana da ayoyi 4. Ita ce sura ta 112 a cikin Alƙur'ani.
Surat Al-Ikhlas sura Makkiya ce.
Surat Al-Ikhlas tana cikin juz'i 30.
Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.