Surat Al-Masad, aya ta 4

111:4

وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ ٤

Wamra'atuhū hammālatal-hatab

Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).1

Bayanan ƙasa

1 Anã fassara shi da mai tsegumi, wãtau annamĩmanci; da Lãrabci anã ce wã mai annamĩmanci "mai ɗaukar itacen wuta.".