Iqra

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

ٱقۡرَأۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلَّذِي خَلَقَ ١

Iqra' bismi rabbikal-ladhī khalaq

Ka yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.

خَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ مِنۡ عَلَقٍ ٢

Khalaqal-insāna min 'alaq

Ya hahitta mutum daga gudan jini.

ٱقۡرَأۡ وَرَبُّكَ ٱلۡأَكۡرَمُ ٣

Iqra' warabbukal-akram

Ka yi karatu, kuma Ubangijinka shi ne Mafi karimci.

ٱلَّذِي عَلَّمَ بِٱلۡقَلَمِ ٤

Alladhī 'allama bil-qalam

Wanda Ya sanar (da mutum) game da alƙalami.

عَلَّمَ ٱلۡإِنسَٰنَ مَا لَمۡ يَعۡلَمۡ ٥

'Allamal-insāna mā lam ya'lam

Ya sanar da mutum abin da bai sani ba.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Al-'Alaq gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Iqra take a cikin Alƙur'ani?

Iqra tana cikin Surat Al-'Alaq, 96:1-5.