Surat Al-Ma'un الماعون

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ ١

Ara'aytal-ladhī yukaddhibu bid-dīn

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?

فَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ ٢

Fadhālikal-ladhī yadu''ul-yatīm

To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa).

وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ ٣

Walā yahuddu 'alā ta'āmil-miskīn

Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.

فَوَيۡلٞ لِّلۡمُصَلِّينَ ٤

Fawaylul lil-musallīn

To, bone yã tabbata ga masallata.

ٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ ٥

Alladhīna hum 'an salātihim sāhūn

Waɗan da suke masu shagala daga sallar su.

ٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ ٦

Alladhīna hum yurā'ūn

Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)

وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ ٧

Wayamna'ūnal-mā'ūn

Kuma suna hana taimako.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Tambayoyi

Ayoyi nawa ne a Surat Al-Ma'un?

Surat Al-Ma'un tana da ayoyi 7. Ita ce sura ta 107 a cikin Alƙur'ani.

Shin Surat Al-Ma'un Makkiya ce ko Madaniya?

Surat Al-Ma'un sura Makkiya ce.

A wane juz'i Surat Al-Ma'un take?

Surat Al-Ma'un tana cikin juz'i 30.

Zan iya sauraron Surat Al-Ma'un?

Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.