Surat Quraysh قريش

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

لِإِيلَٰفِ قُرَيۡشٍ ١

Li īlāfi quraysh

Sabõda sãbon kuraishawa.

إِۦلَٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيۡفِ ٢

Īlāfihim rihlatash-shitā'i was-sayf

Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara.

فَلۡيَعۡبُدُواْ رَبَّ هَٰذَا ٱلۡبَيۡتِ ٣

Falya'budū rabba hādhal-bayt

Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).

ٱلَّذِيٓ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعٖ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ ٤

Alladhī at'amahum min jū'in wa āmanahum min khawf

wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Tambayoyi

Ayoyi nawa ne a Surat Quraysh?

Surat Quraysh tana da ayoyi 4. Ita ce sura ta 106 a cikin Alƙur'ani.

Shin Surat Quraysh Makkiya ce ko Madaniya?

Surat Quraysh sura Makkiya ce.

A wane juz'i Surat Quraysh take?

Surat Quraysh tana cikin juz'i 30.

Zan iya sauraron Surat Quraysh?

Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.