إِنَّآ أَعۡطَيۡنَٰكَ ٱلۡكَوۡثَرَ ١
Innā a'taynākal-kawthar
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
إِنَّآ أَعۡطَيۡنَٰكَ ٱلۡكَوۡثَرَ ١
Innā a'taynākal-kawthar
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنۡحَرۡ ٢
Fasalli lirabbika wanhar
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلۡأَبۡتَرُ ٣
Inna shāni'aka huwal-abtar
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Surat Al-Kawthar tana da ayoyi 3. Ita ce sura ta 108 a cikin Alƙur'ani.
Surat Al-Kawthar sura Makkiya ce.
Surat Al-Kawthar tana cikin juz'i 30.
Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.