Surat Al-Fil الفيل

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ ١

Alam tara kayfa fa'ala rabbuka bi ashābil-fīl

Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa1 ba?

أَلَمۡ يَجۡعَلۡ كَيۡدَهُمۡ فِي تَضۡلِيلٖ ٢

Alam yaj'al kaydahum fī tadlīl

Ashe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata ba?

وَأَرۡسَلَ عَلَيۡهِمۡ طَيۡرًا أَبَابِيلَ ٣

Wa arsala 'alayhim tayran abābīl

Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.

تَرۡمِيهِم بِحِجَارَةٖ مِّن سِجِّيلٖ ٤

Tarmīhim bihijāratim min sijjīl

Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.

فَجَعَلَهُمۡ كَعَصۡفٖ مَّأۡكُولِۭ ٥

Faja'alahum ka'asfim ma'kūl

Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

Lambobin bayanan ƙasa suna kai wa shafin aya, inda ake nuna bayanan mai fassara.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Tambayoyi

Ayoyi nawa ne a Surat Al-Fil?

Surat Al-Fil tana da ayoyi 5. Ita ce sura ta 105 a cikin Alƙur'ani.

Shin Surat Al-Fil Makkiya ce ko Madaniya?

Surat Al-Fil sura Makkiya ce.

A wane juz'i Surat Al-Fil take?

Surat Al-Fil tana cikin juz'i 30.

Zan iya sauraron Surat Al-Fil?

Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.