Inna ma'al-'usri yusra

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

فَإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرًا ٥

Fa inna ma'al-'usri yusrā

To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

إِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرٗا ٦

Inna ma'al-'usri yusrā

Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Ash-Sharh gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Inna ma'al-'usri yusra take a cikin Alƙur'ani?

Inna ma'al-'usri yusra tana cikin Surat Ash-Sharh, 94:5-6.