Surat Al-Kafirun الكافرون

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡكَٰفِرُونَ ١

Qul yā'ayyuhal-kāfirūn

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"

لَآ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ ٢

Lā a'budu mā ta'budūn

"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ ٣

Walā antum 'ābidūna mā a'bud

"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٞ مَّا عَبَدتُّمۡ ٤

Walā ana 'ābidum mā 'abattum

"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ ٥

Walā antum 'ābidūna mā a'bud

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake1 bautã wa ba."

لَكُمۡ دِينُكُمۡ وَلِيَ دِينِ ٦

Lakum dīnukum waliya dīn

"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

Lambobin bayanan ƙasa suna kai wa shafin aya, inda ake nuna bayanan mai fassara.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Tambayoyi

Ayoyi nawa ne a Surat Al-Kafirun?

Surat Al-Kafirun tana da ayoyi 6. Ita ce sura ta 109 a cikin Alƙur'ani.

Shin Surat Al-Kafirun Makkiya ce ko Madaniya?

Surat Al-Kafirun sura Makkiya ce.

A wane juz'i Surat Al-Kafirun take?

Surat Al-Kafirun tana cikin juz'i 30.

Zan iya sauraron Surat Al-Kafirun?

Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.