Surat Al-Kafirun, aya ta 5

109:5

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ ٥

Walā antum 'ābidūna mā a'bud

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake1 bautã wa ba."

Bayanan ƙasa

1 Ãya ta 4 da ta 5 sun nũna addinin ƙarya yakan canza amma na gaskiya bã ya canzawa.