قَالَ رَبِّ ٱشۡرَحۡ لِي صَدۡرِي ٢٥
Qāla rabbishrah lī sadrī
Ya ce: "Ya Ubangiji! Ka buɗa1 mini, ƙirjĩna.
Bayanan ƙasa
1 Ma'anar buɗa ƙirji, shine a sanya masa haƙuri.".
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
قَالَ رَبِّ ٱشۡرَحۡ لِي صَدۡرِي ٢٥
Qāla rabbishrah lī sadrī
Ya ce: "Ya Ubangiji! Ka buɗa1 mini, ƙirjĩna.
1 Ma'anar buɗa ƙirji, shine a sanya masa haƙuri.".
وَيَسِّرۡ لِيٓ أَمۡرِي ٢٦
Wayassir lī amrī
kuma ka sawwake mun Al'amari na
وَٱحۡلُلۡ عُقۡدَةٗ مِّن لِّسَانِي ٢٧
Wahlul 'uqdatam mil lisānī
"Kuma Ka warware mini wani ƙulli daga harshẽna."
يَفۡقَهُواْ قَوۡلِي ٢٨
Yafqahū qawlī
"Su fahimci maganãta."
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Rabbishrah li sadri tana cikin Surat Taha, 20:25-28.