Kun fayakun

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

إِنَّمَآ أَمۡرُهُۥٓ إِذَآ أَرَادَ شَيۡـًٔا أَن يَقُولَ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ٨٢

Innamā amruhū idhā arāda shay'an an yaqūla lahū kun fayakūn

UmurninSa idan Yã yi nufin wani abu sai Ya ce masa kawai, "Ka kasance," sai yana kasancewa (kamar yadda Yake nufi).

فَسُبۡحَٰنَ ٱلَّذِي بِيَدِهِۦ مَلَكُوتُ كُلِّ شَيۡءٖ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ٨٣

Fasubhānal-ladhī biyadihī malakūtu kulli shay'in wa ilayhi turja'ūn

Sabõda haka, tsarki yã tabbata ga Wanda mallakar kõwane abu take ga HannãyenSa, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Yasin gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Kun fayakun take a cikin Alƙur'ani?

Kun fayakun tana cikin Surat Yasin, 36:82-83.