وَٱلۡعَصۡرِ ١
Wal-'asr
Ina rantsuwa da zãmani.1
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
وَٱلۡعَصۡرِ ١
Wal-'asr
Ina rantsuwa da zãmani.1
إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَفِي خُسۡرٍ ٢
Innal-insāna lafī khusr
Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلۡحَقِّ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلصَّبۡرِ ٣
Illal-ladhīna āmanū wa'amilus-sālihāti watawāsaw bil-haqqi watawāsaw bis-sabr
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
Lambobin bayanan ƙasa suna kai wa shafin aya, inda ake nuna bayanan mai fassara.
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Surat Al-'Asr tana da ayoyi 3. Ita ce sura ta 103 a cikin Alƙur'ani.
Surat Al-'Asr sura Makkiya ce.
Surat Al-'Asr tana cikin juz'i 30.
Eh. Danna Kunna a saman wannan shafi, ko ka fara daga kowace aya. Manhajar Qabas kuma tana ba ka damar sauke ta don sauraro ba tare da intanet ba.