وَإِنَّكَ لَعَلَىٰ خُلُقٍ عَظِيمٖ ٤
Wa innaka la'alā khuluqin 'azīm
Kuma, lalle haƙiƙa kana a kan hãlãyen kirki, manya.
Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi
وَإِنَّكَ لَعَلَىٰ خُلُقٍ عَظِيمٖ ٤
Wa innaka la'alā khuluqin 'azīm
Kuma, lalle haƙiƙa kana a kan hãlãyen kirki, manya.
Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.
Karanta Surat Al-Qalam gaba ɗaya
Wa innaka la'ala khuluqin 'azim tana cikin Surat Al-Qalam, 68:4.