Wa nunazzilu minal-Qur'ani ma huwa shifa'

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

وَنُنَزِّلُ مِنَ ٱلۡقُرۡءَانِ مَا هُوَ شِفَآءٞ وَرَحۡمَةٞ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ وَلَا يَزِيدُ ٱلظَّٰلِمِينَ إِلَّا خَسَارٗا ٨٢

Wanunazzilu minal-qur'āni mā huwa shifā'un warahmatul lil-mu'minīna walā yazīduz-zālimīna illā khasārā

Kuma Munã sassaukarwa daga Alƙur'ãni, abin da yake waraka ne da rahama ga mũminai. Kuma bã ya ƙãra wa azzãlumai (kõme) fãce hasãra.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Al-Isra gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Wa nunazzilu minal-Qur'ani ma huwa shifa' take a cikin Alƙur'ani?

Wa nunazzilu minal-Qur'ani ma huwa shifa' tana cikin Surat Al-Isra, 17:82.