Surat Al-Qiyamah, aya ta 2

75:2

وَلَآ أُقۡسِمُ بِٱلنَّفۡسِ ٱللَّوَّامَةِ ٢

Walā uqsimu bin-nafsil-lawwāmah

Bã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin1 kansa ba.

Bayanan ƙasa

1 Kowane rai na zargin kansa idan bai yi aikin alheri ba, ko kuma bai yi fiye da wanda ya yi ba, ko kuma bai aikata wanda ya fi kyãwo ba a lokacin aikinsa.