Surat Al-Qiyamah, aya ta 1

75:1

لَآ أُقۡسِمُ بِيَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ ١

Lā uqsimu biyawmil-qiyāmah

Bã sai Nã yi rantsuwa1 da Rãnar ¡iyãma ba.

Bayanan ƙasa

1 Wasu na fassarawa: lna rantsuwa da Rãnar Ƙiyama. A ganina, da tabbatar da rantsuwar da kuma kore ta duka ɗaya ne, maƙasũdi dai jan hankalin mai karãtu ga abin da yake a ciki, na hikimar Allah.