Ud'uni astajib lakum

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

وَقَالَ رَبُّكُمُ ٱدۡعُونِيٓ أَسۡتَجِبۡ لَكُمۡۚ إِنَّ ٱلَّذِينَ يَسۡتَكۡبِرُونَ عَنۡ عِبَادَتِي سَيَدۡخُلُونَ جَهَنَّمَ دَاخِرِينَ ٦٠

Waqāla rabbukumud'ūnī astajib lakum innal-ladhīna yastakbirūna 'an 'ibādatī sayadkhulūna jahannama dākhirīn

Kuma Ubangijinku ya ce: "Ku kira Ni in karɓa muku. Lalle waɗannan da ke kangara daga barin bauta Mini, za su shiga Jahannama sunã ƙasƙantattu."

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Ghafir gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Ud'uni astajib lakum take a cikin Alƙur'ani?

Ud'uni astajib lakum tana cikin Surat Ghafir, 40:60.