Rabbana atina fid-dunya hasanah

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

وَمِنۡهُم مَّن يَقُولُ رَبَّنَآ ءَاتِنَا فِي ٱلدُّنۡيَا حَسَنَةٗ وَفِي ٱلۡأٓخِرَةِ حَسَنَةٗ وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ٢٠١

Waminhum man yaqūlu rabbanā ātinā fid-dunyā hasanatan wafil-ākhirati hasanatan waqinā 'adhāban-nār

Kuma daga gare su akwai wanda yake cẽwa: "Yã Ubangijinmu! Ka bã mu mai kyau a cikin dũniya da mai kyau a cikin Lãhira, kuma Ka tsare mana azãbar Wuta!"

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Al-Baqarah gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Rabbana atina fid-dunya hasanah take a cikin Alƙur'ani?

Rabbana atina fid-dunya hasanah tana cikin Surat Al-Baqarah, 2:201.