Istaghfiru rabbakum

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

فَقُلۡتُ ٱسۡتَغۡفِرُواْ رَبَّكُمۡ إِنَّهُۥ كَانَ غَفَّارٗا ١٠

Faqultustaghfirū rabbakum innahū kāna ghaffārā

"Shi na ce, 'Ku nẽmi gãfara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gãfara ne."

يُرۡسِلِ ٱلسَّمَآءَ عَلَيۡكُم مِّدۡرَارٗا ١١

Yursilis-samā'a 'alaykum midrārā

"Ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga."

وَيُمۡدِدۡكُم بِأَمۡوَٰلٖ وَبَنِينَ وَيَجۡعَل لَّكُمۡ جَنَّٰتٖ وَيَجۡعَل لَّكُمۡ أَنۡهَٰرٗا ١٢

Wayumdidkum bi amwālin wabanīna wayaj'al lakum jannātin wayaj'al lakum anhārā

"Kuma ya yalwata muku game da dũkiya da ɗiya, Ya sanya muku (albarka) ga gõnaki, kuma Ya sanya muku koguna."

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Nuh gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Istaghfiru rabbakum take a cikin Alƙur'ani?

Istaghfiru rabbakum tana cikin Surat Nuh, 71:10-12.