Surat Al-Mu'minun, aya ta 76

23:76

وَلَقَدۡ أَخَذۡنَٰهُم بِٱلۡعَذَابِ فَمَا ٱسۡتَكَانُواْ لِرَبِّهِمۡ وَمَا يَتَضَرَّعُونَ ٧٦

Walaqad akhadhnāhum bil-'adhābi famastakānū lirabbihim wamā yatadarra'ūn

Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã kãma su da azãba1 sai dai ba su saukar da kai ba, ga Ubangijinsu, kama bã su yin tawãli'u.

Bayanan ƙasa

1 Azãbar dũniya kamar yunwa da ciwo da talauci da rashin kwanciyar hankali.