Surat Al-Ma'idah, aya ta 26

5:26

قَالَ فَإِنَّهَا مُحَرَّمَةٌ عَلَيۡهِمۡۛ أَرۡبَعِينَ سَنَةٗۛ يَتِيهُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِۚ فَلَا تَأۡسَ عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡفَٰسِقِينَ ٢٦

Qāla fa innahā muharramatun 'alayhim arba'īna sanatan yatīhūna fil-ardi falā ta'sa 'alal-qawmil-fāsiqīn

(Allah) Ya ce: "To, lalle ne ita abar haramtãwa ce a gare su, shekara arba'in, sunã yin ɗimuwa a cikin ƙasa1. Sabõda haka kada ka yi baƙin ciki a kan mutãne fãsiƙai."

Bayanan ƙasa

1 Wannan shi ne sakamakon sãɓawar alkawari, da aka ce wa magewaya kada su faɗi abin da suka gani, saboda aƙibar abin, kusan duka sai da suka mutu a cikin halin ɗimuwar.