وَتِلۡكَ ٱلۡقُرَىٰٓ أَهۡلَكۡنَٰهُمۡ لَمَّا ظَلَمُواْ وَجَعَلۡنَا لِمَهۡلِكِهِم مَّوۡعِدٗا ٥٩
Watilkal-qurā ahlaknāhum lammā zalamū waja'alnā limahlikihim maw'idā
Kuma waɗancan alƙaryu1 Mun halaka su, a lõkacin da suka yi zãlunci, kuma Muka sanya lõkacin alkawarin, ga halaka2 su.
Bayanan ƙasa
1 Alƙaryun Ãdãwa da samũdãwa da waɗansunsu.
2 Kõme Allah Zai yi, sai Yã sanya masa lõkacin aukuwarsa, kuma bã zai aukun ba sai ajalin nan da Ya ambata masa ya zo.