وَرَبُّكَ ٱلۡغَفُورُ ذُو ٱلرَّحۡمَةِۖ لَوۡ يُؤَاخِذُهُم بِمَا كَسَبُواْ لَعَجَّلَ لَهُمُ ٱلۡعَذَابَۚ بَل لَّهُم مَّوۡعِدٞ لَّن يَجِدُواْ مِن دُونِهِۦ مَوۡئِلٗا ٥٨
Warabbukal-ghafūru dhur-rahmati law yu'ākhidhuhum bimā kasabū la'ajjala lahumul-'adhāba bal lahum maw'idul lan yajidū min dūnihī maw'ilā
Kuma Ubangijinka Mai gãfara ne, Ma'abũcin rahama. Dã Yanã kãma su sabõda abin da suka sanã'anta, lalle ne, dã Ya gaggauta azãba a gare su. Ã'a, sunã da lõkacin alkawari, (wanda) bã zã su sãmi wata makõma ba, baicinSa.1
Bayanan ƙasa
1 Watau ba su da wata makõma su bar wannan lõkacin alkawarin saukar azãbar.