Surat Al-Isra, aya ta 78

17:78

أَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَ لِدُلُوكِ ٱلشَّمۡسِ إِلَىٰ غَسَقِ ٱلَّيۡلِ وَقُرۡءَانَ ٱلۡفَجۡرِۖ إِنَّ قُرۡءَانَ ٱلۡفَجۡرِ كَانَ مَشۡهُودٗا ٧٨

Aqimis-salawāta lidulūkish-shamsi ilā ghasaqil-layli waqur'ānal-fajri inna qur'ānal-fajri kāna mashhūdā

Ka tsayar da salla1 a karkatar rãnã zuwa ga duhun dare da lõkacin fitar alfijir2 lalle ne karãtun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta.

Bayanan ƙasa

1 Tsayar da salla a cikin lõkutanta, shi ne yake hana a yaudari mutum da magana har a sanya shi ya yi abin da bai kamãta ba, ko kuma ya yi abin da sharĩ'a ta hana.

2 Karãtun fitar alfijir, ana nufin sallar asuba. Sabõda haka anã son dõgon karãtu a cikinta, gwargwadon fãrã ta a duhun dare a bayan fitar Alfijir.