Surat Al-Hijr, aya ta 76

15:76

وَإِنَّهَا لَبِسَبِيلٖ مُّقِيمٍ ٧٦

Wa innahā labisabīlim muqīm

Kuma lalle ne ita, haƙĩƙa sunã a gẽfen wata hanyã tabbatacciya.1

Bayanan ƙasa

1 Hanya tabbatacciya ta mutãnen Makka zuwa Syria (Sham).