لَعَمۡرُكَ إِنَّهُمۡ لَفِي سَكۡرَتِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ٧٢
La'amruka innahum lafī sakratihim ya'mahūn
Rantsuwa da1 rãyuwarka! Lalle ne sũ a cikin mãyensu sunã ta ɗĩmuwa.
Bayanan ƙasa
1 Allah Yã yi rantsuwã da rãyuwar Annabi Muhammadu, tsĩrã da amincin Allah su tabbata a gare shi. Wannan shĩ ne matuƙar girmamãwar wadda Allah Yake yi wa mutum. Kuma yanã nũna cewa rãyuwar Annabi tanã da muhimmanci ƙwarai.