قَالَ هَٰٓؤُلَآءِ بَنَاتِيٓ إِن كُنتُمۡ فَٰعِلِينَ ٧١
Qāla hā'ulā'i banātī in kuntum fā'ilīn
Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna1 idan kun kasance mãsu aikatãwa ne."
Bayanan ƙasa
1 Yanã nufin mãtan garin, dõmin Annabin mutãne shĩ ne ubansu.