Surat Al-Balad, aya ta 18

90:18

أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَيۡمَنَةِ ١٨

Ulā'ika ashābul-maymanah

Waɗannan ne ma'abũta albarka1

Bayanan ƙasa

1 Ko kuwa waɗanda ake bai wa takardunsu da dãma, a Lãhira.