Surat Al-Balad, aya ta 19

90:19

وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِنَا هُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَشۡـَٔمَةِ ١٩

Walladhīna kafarū bi'āyātinā hum ashābul-mash'amah

Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Mu, sũ ne ma'abũta shu'umci1

Bayanan ƙasa

1 Ko kuwa waɗanda ake bai wa takardunsu da hagu, a Lãhira.