Surat Al-'Ankabut, aya ta 21

29:21

يُعَذِّبُ مَن يَشَآءُ وَيَرۡحَمُ مَن يَشَآءُۖ وَإِلَيۡهِ تُقۡلَبُونَ ٢١

Yu'addhibu man yashā'u wayarhamu man yashā'u wa ilayhi tuqlabūn

"Yanã azabta wanda Ya so, kuma Yanã jin ƙan wanda Ya so. Kuma zuwa gare shi ake jũyaku."