وَذَكَرَ ٱسۡمَ رَبِّهِۦ فَصَلَّىٰ ١٥
Wadhakarasma rabbihī fasallā
Kuma ya ambaci sũnan1 Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla.
Bayanan ƙasa
1 Ya ambaci sũnan Allah ga ayyukansa duka, ya yi sallolin nan biyar da sauran.