بَلۡ تُؤۡثِرُونَ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا ١٦
Bal tu'thirūnal-hayawātad-dunyā
Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.1
Bayanan ƙasa
1 Rayuwa iri biyu ce, ta dũniya da ta Lãhira.