يُوسُفُ أَعۡرِضۡ عَنۡ هَٰذَاۚ وَٱسۡتَغۡفِرِي لِذَنۢبِكِۖ إِنَّكِ كُنتِ مِنَ ٱلۡخَاطِـِٔينَ ٢٩
Yūsufu a'rid 'an hādhā wastaghfirī lidhambiki innaki kunti minal-khāti'īn
"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara1 dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."
Bayanan ƙasa
1 Mai gida ya yi hukunci da yabon girman hãlin Yũsufu da kuma neman ya kashe maganar a nan.