لَقَدۡ حَقَّ ٱلۡقَوۡلُ عَلَىٰٓ أَكۡثَرِهِمۡ فَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ٧
Laqad haqqal-qawlu 'alā aktharihim fahum lā yu'minūn
Lalle, haƙĩƙa, kalma1 tã wajaba a kan mafi yawansu, dõmin sũ, bã zã su yi ĩmãni ba.
Bayanan ƙasa
1 Kalma a nan ita ce faɗar Allah da take cewa zai yi azãba ga kãfirin da bai yi ĩmãni ba.