وَشَدَدۡنَا مُلۡكَهُۥ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡحِكۡمَةَ وَفَصۡلَ ٱلۡخِطَابِ ٢٠
Washadadnā mulkahū wa ātaynāhul-hikmata wafaslal-khitāb
Kuma Muka ƙarfafa mulkinsa, kuma Muka bã shi hikima1 da rarrabẽwar magana.
Bayanan ƙasa
1 Hikima, ita ce Annabci, rarrabe magana, shĩ ne sanin hanyar yin sharĩ'a da rarrabe mai ƙãra daga wanda aka yi ƙãra, da neman shaidu daga mai ƙãra da neman rantsuwa ga mai musu.