Rabbighfir warham

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

وَقُل رَّبِّ ٱغۡفِرۡ وَٱرۡحَمۡ وَأَنتَ خَيۡرُ ٱلرَّٰحِمِينَ ١١٨

Waqur rabbighfir warham wa anta khayrur-rāhimīn

Kuma ka ce: "Yã Ubangijina! Ka yi gãfara, Ka yi rahama, kuma Kai ne Mafi alhẽrin mãsu rahama."

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Al-Mu'minun gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Rabbighfir warham take a cikin Alƙur'ani?

Rabbighfir warham tana cikin Surat Al-Mu'minun, 23:118.