وَٱسۡتَمِعۡ يَوۡمَ يُنَادِ ٱلۡمُنَادِ مِن مَّكَانٖ قَرِيبٖ ٤١
Wastami' yawma yunādil-munādi mim makānin qarīb
Kuma ka saurãra a rãnar da mai kira ke yin kira daga wuri 1makusanci.
Bayanan ƙasa
1 Mai kira shĩ ne Isrãfĩlu a cikin ƙaho a Baitil Maƙadis dõmin a nan ƙasa ta fi zama kusa da samã.