Surat Qaf, aya ta 34

50:34

ٱدۡخُلُوهَا بِسَلَٰمٖۖ ذَٰلِكَ يَوۡمُ ٱلۡخُلُودِ ٣٤

Udkhulūhā bisalāmin dhālika yawmul-khulūd

(A ce musu) "Ku shige ta da aminci, 1waccan ita ce rãnar dawwama."

Bayanan ƙasa

1 Kõ kuma ku shiga da sallama.