Surat Qaf, aya ta 33

50:33

مَّنۡ خَشِيَ ٱلرَّحۡمَٰنَ بِٱلۡغَيۡبِ وَجَآءَ بِقَلۡبٖ مُّنِيبٍ ٣٣

Mman khashiyar-rahmāna bil-ghaybi wajā'a biqalbim munīb

"Wanda ya ji tsõron Mai rahama a fake, 1kuma ya zo da wata irin zũciya mai tawakkali."

Bayanan ƙasa

1 Tsoron Allah a fake, shĩ ne a bauta masa, bã da riya ba, ɓayyane da ɓõye duka ɗaya.