Surat Maryam, aya ta 41

19:41

وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ إِبۡرَٰهِيمَۚ إِنَّهُۥ كَانَ صِدِّيقٗا نَّبِيًّا ٤١

Wadhkur fil-kitābi ibrāhīma innahū kāna siddīqan nabiyyā

Kuma ambaci Ibrãhĩm1 a cikin Littafi. Lalle shi ya kasance mai yawan gaskatãwa, Annabi.

Bayanan ƙasa

1 Ibrãhĩm ya yi ƙõƙarin shiryar da ubansa, sai dai Allah bainufi shiryuwarsa ba. Daga cikin amfãnin haihuwa akwai abin haihuwa ya shiryar da mahaifinsa, ya yi masa nasĩha gwargwadon hãli.