إِنَّا نَحۡنُ نَرِثُ ٱلۡأَرۡضَ وَمَنۡ عَلَيۡهَا وَإِلَيۡنَا يُرۡجَعُونَ ٤٠
Innā nahnu narithul-arda waman 'alayhā wa ilaynā yurja'ūn
Lalle ne Mũ, Mũ ne ke gãdon ƙasa1 da wanda yake a kanta, kuma zuwa gare Mu ake mayar da su.
Bayanan ƙasa
1Tun da yake Mũ ke gãdon ƙasa da wanda yake a cikinta,bã zã Mu yi bukãtar sãmun wani magãji ba.