Wattaqu yawman

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

وَٱتَّقُواْ يَوۡمٗا تُرۡجَعُونَ فِيهِ إِلَى ٱللَّهِۖ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ٢٨١

Wattaqū yawman turja'ūna fīhi ilallāhi thumma tuwaffā kullu nafsim mā kasabat wahum lā yuzlamūn

Kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga Allah, sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta, kuma sũ bã a zãluntar su.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Al-Baqarah gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Wattaqu yawman take a cikin Alƙur'ani?

Wattaqu yawman tana cikin Surat Al-Baqarah, 2:281.