La taqnatu min rahmatillah

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

۞ قُلۡ يَٰعِبَادِيَ ٱلَّذِينَ أَسۡرَفُواْ عَلَىٰٓ أَنفُسِهِمۡ لَا تَقۡنَطُواْ مِن رَّحۡمَةِ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ يَغۡفِرُ ٱلذُّنُوبَ جَمِيعًاۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلۡغَفُورُ ٱلرَّحِيمُ ٥٣

Qul yā'ibādiyal-ladhīna asrafū 'alā anfusihim lā taqnatū mir rahmatillāhi innallāha yaghfirudh-dhunūba jamī'an innahū huwal-ghafūrur-rahīm

Ka ce: (Allah Ya ce): "Yã bãyĩ Na waɗanda suka yi barna a kan rãyukansu! Kada ku yanke ƙauna daga rahamar Allah. Lalle Allah na gãfarta zunubai gabã ɗaya. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai."

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Az-Zumar gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina La taqnatu min rahmatillah take a cikin Alƙur'ani?

La taqnatu min rahmatillah tana cikin Surat Az-Zumar, 39:53.