مُهۡطِعِينَ مُقۡنِعِي رُءُوسِهِمۡ لَا يَرۡتَدُّ إِلَيۡهِمۡ طَرۡفُهُمۡۖ وَأَفۡـِٔدَتُهُمۡ هَوَآءٞ ٤٣
Muhti'īna muqni'ī ru'ūsihim lā yartaddu ilayhim tarfuhum wa af'idatuhum hawā'
"Sunã mãsu gaggãwa, mãsu ɗaukaka kãwunansu zuwa sama ƙiftawar ganinsu ba ta kõmãwa gare su. Kuma zukãtansu wõfintattu."1
Bayanan ƙasa
1 A nan ne iyakar maganar shugabanmu Ibrahĩm da Addu'ar sa.