Surat Ibrahim, aya ta 28

14:28

۞ أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ بَدَّلُواْ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ كُفۡرٗا وَأَحَلُّواْ قَوۡمَهُمۡ دَارَ ٱلۡبَوَارِ ٢٨

Alam tara ilal-ladhīna baddalū ni'matallāhi kufran wa ahallū qawmahum dāral-bawār

Shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya1 ni'imar Allah da kãfirci kuma suka saukar da mutãnensu a gidan halakã?

Bayanan ƙasa

1 Kuraishãwa wadanda Allah Ya yi musu ni'imar zama a cikin hurumin Allah da aminci da Ya zuba a kansu da albarku, sun musanya gõdiya da kãfirci a lõkacin da suka ƙaryata Manzon Allah. Sun saukar da mutãnensu a gidan halaka a Badar.