وَمَثَلُ كَلِمَةٍ خَبِيثَةٖ كَشَجَرَةٍ خَبِيثَةٍ ٱجۡتُثَّتۡ مِن فَوۡقِ ٱلۡأَرۡضِ مَا لَهَا مِن قَرَارٖ ٢٦
Wamathalu kalimatin khabīthatin kashajaratin khabīthatinijtutthat min fawqil-ardi mā lahā min qarār
Kuma misalin kalma mummũnã1 kamar itãciya mummũnã ce, an tumɓuke ta daga bisa ga ƙasa, bã ta da wata tabbata.
Bayanan ƙasa
1 Kalma ta kãfirci, bã ta da asali, kamar gunar shãnu ce.